Gabungan Parti Sarawak

Gabungan Parti Sarawak
Bayanai
Iri jam'iyyar siyasa da political coalition (en) Fassara
Ƙasa Maleziya
Mulki
Sakatare Alexander Nanta Linggi (en) Fassara
Hedkwata Kuching (en) Fassara
Tarihi
Ƙirƙira 2018

Sarawak Parties Alliance[1] (Malay: Gabungan Parti Sarawak; taƙaice: GPS) ƙungiya ce ta siyasa ta ƙasa da ke Sarawak a Malaysia . An kafa shi ne a cikin 2018 ta tsoffin jam'iyyun Barisan Nasional (BN) guda hudu da ke aiki ne kawai a Sarawak biyo bayan shan kashi na hadin gwiwar tarayya a Babban zaben Malaysia na 2018. A halin yanzu ita ce ƙungiya ta huɗu mafi girma ta siyasa tare da kujeru 23 a cikin Dewan Rakyat, kuma ta kafa gwamnati a jihar Sarawak.[2][3]

  1. http://www.theedgemarkets.com/article/malaysias-sarawak-state-government-leaves-barisan-nasional-statement
  2. https://www.newmandala.org/its-raining-money-in-sarawak/
  3. http://www.theborneopost.com/2019/01/10/a-guiding-light-for-gps/

© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search